Tushe 1

Daga Halita Zuwa Haihuwar Yesu

Ka fara tafiyar ka na ganowar Allah ta wurin koyon yadda Ya halici duniya da abinda ke cikin ta. Ka gano yadda Allah ya fara dangantakarsa da mutun da abinda ya bace. Wannan darasi yana bayyana halin Allah na kauna da kuma bukatan neman yafewarsa.