Tushe 7

Girma A Matsayin Almmajirai

Zama almajiri ba abinda ya shafi faruwan dai rana bane. Sabon hanyan rayuwane da ya shafi girma da zama kamar Yesu a kullum. Wadannan darussa zai jagoraci ku zuwa ga tauttanawa mai zurfi game da ma'anar zama almajirin Yesu.