Tushe 8

Girma A Matsayin Jama'a Yesu

Idan kuna saduwa na dogon lokaci yanzu zaka iya tunanin ko Allah na da wani abu game da Ikklisiyarku. Me kudurin cingaban Mulkin Allah da yi masa hidima ke nufi? Waddannan darussa zasu bada karin haske game da girman Ikklisiya.