Tushe 2

Rayuwa Da Sakon Yesu

Shin Yesu babban anabi ne, ko mallami mai hikima, ku kuma fiye da haka? Wadannan darusa suna gabartar mana yadda Yesu Kristi ke bayyana mana yadda zamu zama daidai a wurin Allah da yadda zamu samu salama da muke ta nema.