Tushe 3

Gayyatar Yesu

Yayinda muka fara gane wanene Yesu da abin da yayi, ya zama a bayyane mu san yadda zamu amsa masa. Wadannan darusa zasu taimaka muku sanin duk abinda kuke bukata don yanke wannan babban shawara.