Tushe 4

Zama Almajirai

Me zaman almajirin Yesu ke nufi? Yaya rayuwar ka ya kamata ya banbata da lokacin da bake sadu da shi ba? Wadannan darusa zasu taimaka amsa kowace tambaya da ka ke da shi game da zama almajiri.