Tushe 6

Zama Shugabannai

A matsayin almajirin Yesu an baka Ruhu Mai Tsarki, Wannan Ya sa ka zama shugaba. Ko Allah ya jagoranceka ka zama shugaba a wurin aikin ka, ikkilisiya ko kuma iyalinka yana da mahinmanci a san me Litafi Mai Tsarki ke fadi game da shugabanci. Wadannan darusa zasu taimaka maka yin jagoranci a rayuwar ta yau da kullum.