Tushe 5

Zamar Jama'ar Yesu

Daya daga cikin abubuwan da muke fahinta yayinda muka zama almajirin Yesu shine ba mu kadai bane. Akwai wadansu almajirai dayowa wadanda a ke kira ikkilisiya. Wadannan darusa zasu taimaka maka game da abinda Litafi Mai Tsarki ya ce game da ikkilisiya da kuma muhimmaci sa.